Barnar Da 'Yan Bindiga Suka Yi A Arewa Maso Yammacin Najeriya
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Barnar Da 'Yan Bindiga Suka Yi A Arewa Maso Yammacin Najeriya
Apr 06, 2022
Aminiya

A makon da ya gabata, cikin shirin Daga Laraba mun kawo muku bayanin asalin ta'addanci a Arewa maso Yammacin Najeriya, inda kuka ji yadda abubuwa suka faro daga Jihar Zamfara

A wannan karon, shirin ya bankado irin asarar rayuka da dukiyoyin da aka yi da kuma yadda zamantakewa ta lalace tsakanin jama'ar wannan yanki a sanadiyyar ta’addancin ‘yan bindiga.