Yadda Cin Zarafi Da Bidiyon Tsiraici Ke Zama Ruwan Dare
Daga Laraba
More Info
Daga Laraba
Yadda Cin Zarafi Da Bidiyon Tsiraici Ke Zama Ruwan Dare
Jun 15, 2022
Aminiya

A yan shekarunnan amfani da bidiyon tsiraici domin cinma burika ke neman zama ruwan dare a cikin jama'a.

Mene ne akayi ba dai-dai ba har wannan dabi'a ta samu karbuwa  a tsakanin matasa da wadansu manyan?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin gano bakin zaren.