Tun bayan fitowar rahoton yiwuwar samuwar hare-haren ta'addanci a Abuja da gwamnatocin Amurka da Birtaniya suka yi aka shiga zaman dar-dar a cikin birnin.
Shin mene ne gaskiyar abinda ke faruwa a Abuja?
Saurari cikakken shirin Najeriya A Yau domin jin wurin da gizo ke saka.