Dole Gwamnatin Tinubu Ta Fara Neman Amincewar Duka 'Yan Najeriya - CNG
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Dole Gwamnatin Tinubu Ta Fara Neman Amincewar Duka 'Yan Najeriya - CNG
May 26, 2023

Send us a text

Akwai jan aiki a gaban gwamnatin Bola Ahmed Tinubu inji wani jigo a Gamayyar Kungiyoyin Mutanen Arewa, CNG, sannan ya bayar da shawarwari game da yadda  sabuwar gwamnati za ta fitar da jaki daga duma.

Kwamred Jamilu Aliyu Chiranci ya yi tsokaci game da rawar da yankin Arewa ya taka wajen kai Bola Ahmed Tinubu ga cin zabe, haka kuma ya yi gargadin cewa a rabon mukamai ya zama wajibi a samu wakilcin duka bangarorin kasar Najeriya guda 6.

Za ku ji cikakken bayanin a cikin shirin Najeriya a Yau.