Za a iya bakin aƙalami ya bushe a tashin farko na matakin kujerar gwamna a jihar Kano.
An gudanar da shari'ar da ta baiwa Nasiru Gawuna na jam'iyar APC nasa a kan gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf a wani salo na zamani da wasu basu taɓa gani ba.
Shirin Najeriya a Yau ya duba me zai iya faruwa bayan wannan hukuncin.