Najeriya a Yau

Abin Da Yasa Dala Ke Wahalar Da 'Yan Najeriya

Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Kusan duk abin da ka yi niyyar saya a Najeriya sai ka ji kuɗinsa ya ninka, idan ka tambayi dalili, sai a ce Dala ta tashi. 

Mene ne abin da ya sa Dala ke wahalar da 'yan Najeriya? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko gaskiyar alaƙar Dala da harkokin kasuwanci a Najeriya.