Tasirin Auna Hauhawar Farashi A Rayuwar Talaka
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Tasirin Auna Hauhawar Farashi A Rayuwar Talaka
May 21, 2024
Muslim Muhammad Yusuf da Sulaiman Hassan

Send us a Text Message.

Wata kalma da ’yan Najeriya ke yawan ji ita ce ƙimar hauhawar farashi, wato ‘Inflation rate’ a turance. 

Sai dai kuma ba kowa ne ya fahimci abin da Kalmar take nufi ba, balle ya san yadda ake auna hauhawar farashin.

Shin ta yaya yan kasa za su gane tasirin hakan a rayuwarsu ta yau da kullum? Shirin Najeriya a Yau zai yi kokarin amsa muku wadaannan tambayoyi. Ku biyo mu