Abu Na Gaba Da Zai Faru Da Sarakunan Kano Da Aka Tuɓe
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Abu Na Gaba Da Zai Faru Da Sarakunan Kano Da Aka Tuɓe
May 24, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a Text Message.

Batun  cire sarakun da aka faro ta kamar wasa ga shi ta tabbata.

Sarki Sanusi shi ne sarkin da ya sake dawowa bayan tube sarakuna biyar na jihar, lamarin da za a iya cewa wasu sun yi hasashen hakan tun da fari.

Shin mene  ne mataki  na gaba da ya rage wa sarakunan? Ya alaka za ta kasance tsakanin wadanna gidajen sarautar. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.