Abin Da Ya Haddasa Dambarwar Sarauta A Kano
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Haddasa Dambarwar Sarauta A Kano
May 27, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a Text Message.

A ‘yan shekarun da suka gabata tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya sanya hannu a kan wata doka da ta karkasa Masarautar Kano gida biyar, daga bisani kuma ya tsige sarkin Kano na 14 bisa zargin aikata ba daidai ba da rashin da’a.

Yanzu kuma gashi shekaru hudu bayan hakan, gwamnan Kano na yanzu Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan wata dokar da ta soke wadancan matakan da kuma sake tabbatar da Muhammadu Sanusi kan matsayinsa na Sarkin Kano.

Shin a nan, mene ne ya bambanta wancan lokacin da na yanzu; me ya sa ake ta dambarwa har yanzu?

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan Dambarwar Sarakunan Kano tun daga tushe