Yadda Za Ku Kauce Wa Cututtukan Da Suke Yaɗuwa Da Damina
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Za Ku Kauce Wa Cututtukan Da Suke Yaɗuwa Da Damina
May 28, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a Text Message.

A yankuna da dama an fara samun ruwan sama, duk da cewa damina ba ta yi karfi ba a wasu wuraren.

Bayanai sun nuna cewa a irin wannan lokaci Kwalara ko amai da gudawa da Maleriya da Thypoid da dai sauransu na cikin cututtukan da ke saurin yaduwa.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan wasu daga cikin waɗannan cututtuka da matakan kauce musu.