Farashin kayan miya, musamman tumatur, ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni.
Lamarin dai ya sa wasu komawa sayen busasshen tumatur domin yin girki. To shin me ya sa ake samun karanci da tsadar tumatur da sauran kayan miya?
Shirin Najeriya a Yau ya ziyarci wasu kasuwanni don jin dalili.