Najeriya a Yau

Yadda Yajin Aiki Ke Durkusar Da Sana’o’i

Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

A duk lokacin da ’yan kwadago suka tsunduma yajin aiki ana cewa suna kassara tattalin arziki.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda yajin aiki yake shafar rayuwar al’umma.