Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Suke Fatan Samu?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Suke Fatan Samu?
Jun 06, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a Text Message.

Yayin da muhawara ta yi zafi a kan mafi ƙarancin albashi, inda kungiyoyin kwadago ke bukatar a biya Naira 494,000, wasu kamfanoni da gwamnati kuma suke ganin a yi karin da hankali zai dauka, me ma’aikata da kansu suke ganin ya fi dacewa? 

Shirin Najeriya a Yau zai duba wannan domin an ce mai daki shi ya san inda yake yi mishi yoyo.