Najeriya a Yau

'Kananan Hukumomi Na Daf Da Zama Mabarata'

June 13, 2024 Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan
'Kananan Hukumomi Na Daf Da Zama Mabarata'
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
'Kananan Hukumomi Na Daf Da Zama Mabarata'
Jun 13, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan

Send us a Text Message.

Gwamnatocin Kananan Hukumomi sun koka cewa za a dora musu nauyi idan har aka amince da N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.

Sai dai ma’aikatansu na ganin ba su dalilin fadin hakan, ganin yadda suka samu ninkin kudaden shiga bayan cire tallafin man fetur.

Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin yadda za a warware wannan takaddama.

Show Notes