Najeriya a Yau

Hadarin Da Ke Tattare Da Cin Naman Layya Fiye Da Kima

Muslim Muhammad Yusuf, Sulaiman Hassan

Send us a text

Wuce gona da iri wajen cin nama ka iya rikita cikin mutum ya yi ta zarya a banɗaki

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da masana kan abin da ya kamata ku yi domin kauce wa gurbacewar ciki saboda cin nama