Najeriya a Yau

Abubuwan Da Ya Kamata A Yi Don Kawo Karshen Tsadar Abinci

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Sulaiman Hassan

Use Left/Right to seek, Home/End to jump to start or end. Hold shift to jump forward or backward.

0:00 | 14:59

Send us Fan Mail

A kullum farashin kayan abinci kara tashi yake yi a Najeriya.

Masu sharhi kuma suna ta kokarin bayar da shawarwari a kan hanyoyin fita daga wannan yanayi.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wadannan hanyoyi da tasirin da za su iya yi.