Alamomin Da Suke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karɓaɓɓe
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Alamomin Da Suke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karɓaɓɓe
Jun 24, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

Yayin da aka kammala aikin Hajjin bana ana sa ran duk wanda ya je kasa mai tsarki ya yi Hajji karbabbe.

Amma ko akwai wasu alamomin da suke nuna cewa Hajjin mutum ya karbu? 

Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani.