Najeriya a Yau

'Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma'

June 25, 2024 Muslim Muhammad Yusuf
'Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma'
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
'Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma'
Jun 25, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a Text Message.

Gwamnonin Arewa maso yamma suna wani babban a taron tsaro da nufin lalubo hanyar kawar da matsalar tsaro a yankin.

Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron da hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma domin hada kan gwamnatocin yankin.

Shin ta wace hanya gwamnonin za su iya cimma wannan buri? Ku biyo mu a cikin shirin Shirin Najeriya a Yau

Show Notes