Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?
Jul 18, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Ibrahim

Send us a text

Gwamnoni da dama a Najeriya sun bayyana aniyarsu ta gudanar da zabukan kananan hukumomi kafin karshen wannan shekarar. 

Zuwa yanzu jihohi 13 aka lissafa za su gudanar da zabubbukan, lamarin da wasu ke alakantawa da hukuncin Kotun Koli da ya bai wa kananan hukumomin ’yancin cin gashin kai.

Shirin Najeriya a yau zai yi bincike ne don gano gaskiyar wannan lamari.