Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannu Jari A Banki
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannu Jari A Banki
Aug 09, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos

Send us a text

A ‘yan kwanakin nan bankuna da kansu suke bukatar mutanr su zo don zuba hannun jari ko da kudi kalilan ne.

Masana hada-hadar kudi na ganin zuba jari a fannin na da tasiri kuma ana iya a girbar abin da aka shuka idan an dace

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna game da wasu mahimman abubuwa da suka kamata ku sani idan kuka yi kudurin siyan hannun jari a bankuna.