Dabarun Fara Kananan Sana’o’i A Najeriya
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Dabarun Fara Kananan Sana’o’i A Najeriya
Aug 13, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos

Send us a text

Wata babbar matsala da ke yawan kashe sana’o’i musamman kanana da matsakaita ita ce ta rashin sanin makamar sana’ar kafin shigarta.

Shin me ya kamata masu sana’o’in su sani domin tsaya wa daram a kowane hali?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da ya kamata masu sana’o’in hannu su rike da kyau domin dorewar sana'arsu duk da irin matsin tattalin arzikin da ake ciki.