Bayan cece-ku-cen da aka yi ta yi game da wani kuduri da majalisa ta so gabatar wa domin hukunta wadanda suka kasa rera taken Najeriya, an jingine batun.
Shin wane hurumi taken Najeriya ke da shi a cikin dokar kasa?
Abin da shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kai kenan.