Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo
Sep 20, 2024
Idris Daiyab Bature

Send us a text

Masu fashin baki sun nuna fargabar yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jahar Edo ranar Asabar. 

Sai dai kuma al’ummar jIhar sun ce ko ana ha-maza-ha-mata za su fito su kada kuri’a.

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan irin tanadin da masu ruwa da tsaki ke yi wa wannan zabe