Alkiblar Da Edo Za Ta Fuskanta Bayan Zaben Monday Okpebholo
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Alkiblar Da Edo Za Ta Fuskanta Bayan Zaben Monday Okpebholo
Sep 23, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

A karshe dai Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Monday Okpebholo a matsayin zababben Gwamnan Jihar Edo.

Ya yi nasarar lashe zaben da aka gudanar ranar Asabar ne dai bayan ya kayar da ’yan Takara 16.

To ko me wannan nasara take nufi ga Jihar da al’ummarta?

Wannan na cikin tambayoyin da shirin Najeriya a Yau zai amsa a wannan lokacin.