Za’a Kashe Duk Wanda Ya Saci Mutum A Jos
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Za’a Kashe Duk Wanda Ya Saci Mutum A Jos
Jan 07, 2022

Send us a text


A yunkurin ta na neman dakile ayyukan masu garkuwa da mutanen da ya fara yawaita  kwanan nan, gwamnatin Jihar Filato ta kara jaddada kudirinta na kashe duk wanda aka tabbatar ya saci wani domin karbar kudin fansa,


Anya zai yiwu kuwa? Me doka ta ce dangane da kashe wanda bai yi kisa ba? 


Mun tattauna da Gwamnatin Jihar domin sanin yadda za a gudanar da wannan hukunci. Kuma mun ji ta bakin wani masanin shari’a don sanin halaccin wannan doka.