Yadda Likitoci Ke "Jawo Asarar Rayuka"
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Likitoci Ke "Jawo Asarar Rayuka"
Jan 13, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a Text Message.

Lafiya uwar jiki in ji masu iya magana. Sai dai kuma a wasu lokuta masu neman lafiya kan fada cikin muwuyacin hali idan suka je asibiti don neman lafiya. 

Hakan na faruwa ne saboda kurakurai ko sakaci na likitoci da ma’aikatan jinya wajen gudanar da ayukan su. 

A yau Shirin na mu ya duba yadda a wasu lokuta ake samun kurakurai ne yayin yi wa marasa lafiya aiki a wasu asibitoci.