Najeriya a Yau
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
Najeriya a Yau
Podcast Din Aminiya A Idon Abokan Hulda
•
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
A ci gaba da murnar cika shekara daya da fara podcast din Aminiya, mun tuntubi abokan huldanrmu na ciki da wajen Najeriya domin jin yadda ta kasance a tsakaninmu da su kawo yanzu.
Sun bayyana ra’ayinsu dangane da shirye-shiryenmu da kuma abin da suke fata mu inganta.