A kwanakin baya farashin tumatir yayi tashin gwauron zabo a kasuwani, bayan watanni kadan kuma albasa ta tsefe kai.
Ana cikin jimamin tashin farashin albasar ne sai ga na itta ya zabura.
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni.