Yadda za ku yi girke-girken Azumi da kuɗi kaɗan
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Yadda za ku yi girke-girken Azumi da kuɗi kaɗan
Mar 03, 2025
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kudin da ake kashewa.

An saba da Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buda baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na matsin tattalin arziki.

Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girken da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da kashe makudan kudade ba.